IQNA - Harin da ministocin yahudawan sahyuniya suka kai kan masallacin Al-Aqsa da kuma wulakanta wannan wuri mai tsarki ya fuskanci tofin Allah tsine daga kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3492473 Ranar Watsawa : 2024/12/30
Tehran (IQNA) Jami'in kula da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a yankin Gabas ta Tsakiya ya jaddada cewa, dukkanin matsugunan da Isra'ila ke yi a yankunan da ta mamaye haramun ne bisa dokokin kasa da kasa , kuma suna kawo cikas ga zaman lafiya.
Lambar Labari: 3487751 Ranar Watsawa : 2022/08/26